LABARAN GIDA NIJERIYA

LABARAN AFURKA

An Yi Janaizar Morgan tsvangirai

A wannan Talatar ce (20.02.2018) aka yi jana'izar madugun 'yan adawan kasar Zimbabuwe marigayi Morgan Tsvangirai a kauyensu na Buhera da ke gabashin kasar. An...

Dubban Yan Zimbabwe Sun Yi Addu’ar Bankwana Ga Marigayi Morgan Tsvangirai

Dudun dubatan al'umar kasar Zimbabwe ne suka bazu a titunan Harare a wannan Litinin don girmama marigayi madugun adawar kasar Morgan Tsvangirai. Magoya bayan marigayi...

Sabon Shugaban Afrika Ta Kudu Ya Sha Alwashin Yaki Da Cin...

Sabon shugaban kasar Afrika ta Kudu Matamela Cryil Ramaphosa a yayin da yake jawabinsa na farko ga al'ummar kasar ya yi alkawarin yakar cin...

Afrika Ta Kudu: An Nada Cyril Ramaphosa A Matsayin Sabon Shugaban...

A wannan Alhamis aka nada Cyril Ramaphosa a matsayin sabon shugaban kasar Afrika ta Kudu, bayan da Jacob Zuma ya sanar da yin murabus...

WASANNI

Alteo Ya Yaba Wa Shirye-Shiryen NFF Gabanin Gasar Kofin Kwallon Kafa...

Kamfanin Alteo group mai daukar nauyin kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles ya yaba wa shirye-shiryen hukumar kwallon kafa ta kasar NFF gabanin...

LABARAN SAURAN SASSAN DUNIYA

HARKOKIN KASUWANCI

AYYUKAN NOMA

Gwamnatin Jihar Kastina Za Ta Inganta Noman Rani

Gwamnatin jihar Katsina dake arewa maso yammacin za ta yi amfani da manyan madatsun ruwan da take da su domin inganta noman rani a...

KIWON LAFIYA

NISHADI

SHIRYE SHIRYENMU

SHARHIN BAYAN LABARU