Al’ummar Sudan Ta Kudu Na Fama Da Karanci  Ruwan Sha

0
18

Majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa a cikin shekarar 2016 da ta gabata ta gudanar da dimbin ayyuka ceto rayukan al’umma karkashin shirinta na jin kai a kasar Sudan ta Kudu.

Majalisar ta bayyana cewa sama da mutane dubu 740 ne suka amfana da tsaftataccen ruwansa da ta samar a sansanonin ‘yan gudun hijira daban daban.

Al’ummar Sudan ta Kudu dai na fuskantar kalubalen rayuwa tun bayan da kasar ta afka cikin rikicin yake yake.

 

Shuaibu Nasiru

NO COMMENTS

LEAVE A REPLY