Dangantaka Tsakanin Afrika Da Faransa Ta Yi Armashi-Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa an samu nasarori da dama sakamakon hadin guiwar da kasashen Afrika suka yi da kasar Faransa, inda...

Tawagar Warware Rikicin Siyasa Ta Isa Kasar Gambiya

Jagoran warware rikicin siyasar kasar Gambiya shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa kasar domin shiga tsakanin shugaba Yahya Jammeh mai barin gado da kuma...

Shugaba Buhari Zai Ziyarci Kasashen Gambiya da Mali

Wannan ziyarar ta kwanaki biyu da shugaba Muhammadu Buhari zai yi a kasashen Gambiya da kuma Mali ta fara daga yau 13 ga wata...

An rantsar da Sabon Shugaban Kasar Ghana 

Shugaba Nana Akufo-Addo mai shekaru 72 da haihuwa ya sha rantsuwar kama aiki a matsayin shugaban kasar Ghana na 12 kana kuma na biyar...

Shugaba Buhari Ya Halarci Ratsar da Shugaban Kasar Ghana

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bi sahun takwarorinsa wajen halartar rantsar da sabon shugaban kasar Ghana Mr. Nana Akufu-Addo da mataimakinsa Muhamudu Bawumia a...

Al’ummar Sudan Ta Kudu Na Fama Da Karanci  Ruwan Sha

Majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa a cikin shekarar 2016 da ta gabata ta gudanar da dimbin ayyuka ceto rayukan al'umma karkashin shirinta na...

Fada ya kaure tsakanin kungiyoyin ‘yan tawaye a Somaliya

Jami’ai sun bayyana cewa akalla mutane ashirin da tara ne suka rigamu jidan gaskiya yayinda fiye da hamsin suka jikkata sakamakon fadan da ya...

An gano gawar dan jaridar da aka kashe a Sudan ta...

Kungiyar 'yan jarida ta kasa da kasa ta Reporters Sans Frontiere ta ce an gano gawar dan jaridar nan na kasar Sudan ta Kudu...