Hajiya Aisha Buhari Ta Karbi Bakuncin Melinda Gates

Mai dakin shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, Hajiya Aisha Buhari ta karbi bakuncin uwargidan hamshakin dan kasuwar nan kana kuma shugaban gidauniyar Bill &...

Tsarin Bankin Muslunci Zai Taimaka Wa Tattalin Arzikin Kasa – Sarki...

Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya CBN, kana kuma mai martaba sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II ya bukaci a samar da isasun kudade da...

Legas: Za Soma Aikin Ginin Hanyoyi 181

Gwamnatin jihar Legas dake kudu maso yammacin Najeriya ta ce zata soma gudanar da ayyukan more rayuwa da suka hada da ginin hanyoyi 181...

Shugaba Buhari Ya Tafi Hutu Kasar Ingila

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tafi kasar Ingila domin gudanar da hutun kwana 10 daga cikin kwanakin hutunshi na shekara. Haka kuma yayin zaman shi...

Jihar Delta Ta Samu Rarar Fiye Da Naira Miliyan Dubu

Wani kwamiti da gwamnatin jihar Delta ta kafa da nufin tantance ma’aikatan jihar ya bayyana cewa an samu rarar kudi sama da Naira miliyan...

Buhari Zai Kaddamar da Tsarin Farfado da Tattalin Arziki

A cikin wata mai kamawa ne shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai kaddamar da shirin na musamman domin farfado da tattalin arzikin kasar, wanda aka...

Sufurin Jirgin Kasa: Za a Shimfida Layukan Dogo a Jihar Kano

Gwmanatin jihar Kano ta sha al’awashin soma aikin shimfida layin doga domin saukaka zirga zirga a kwaryar birnin jihar. Kwamishinan ayyuka da gidaje na jihar...

An Yaba Wa Gwamnatin Najeriya Sakamakon Ayyukan Ci Gaban Kasa da...

Gwamnatin Jihar Cross Rivers dake kudu maso kudancin Najeriya ta yaba wa gwamnatin tarayyar kasar sakamakon irin ayyukan ci gaban kasa da take gudanarwa...

Majalisar Wakilan Najeriya Ta Bukaci a Binciki Harin Bom ‘Bisa Kuskure’...

Majalisar wakilan Najeriya ta bukaci a gabatar da kwakkwaran bincike kan harin Bom bisa kuskure da sojojin kasar suka kai a sansanin ‘yan gudun...

Harin Bom Bisa Kuskure: Gwamnati Ta Tura Ayari Zuwa Borno

Gwamnatin Najeriya ta tura tawaga ta musamman zuwa jihar Borno dake arewa maso gabashin kasar domin mika sakon ta’aziyya ga gawamnati da al’ummar jihar...