China Ta Ce Wakilan Taiwan Ba Zasu Halarci Rantsar da Trump...

Kasar Sin wato China na matsin lamba ga Amurka da ta hana wakilan kasar Taiwan halar rantsar da zababben shugaban kasar Donald Trump. Wannan bukata...

Rikicin Siyasar Gambia: Masu Yawon Bude Ido Na Tserewa Daga Kasar

Biyo bayan shawarar da ma’aikatar harkokin wajen Birtaniya ta bayar, yanzu haka 'yan kasar dake aiki da kamfanin yawon bude ido na Thomas Cook...

Dangantaka Tsakanin Afrika Da Faransa Ta Yi Armashi-Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa an samu nasarori da dama sakamakon hadin guiwar da kasashen Afrika suka yi da kasar Faransa, inda...

Huldar mu Tana Nan Daram Da Taiwan- Fadar Shugaba Buhari

Fadar shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ta karyata rade-radin da ake yadawa na dakatar da huldarta da kasar Taiwan. Fadar shugaban ta ce huldar jakadancin dake...

Kasar China Zata Kara Zuba Jari A Najeriya

Ministan harkokin wajen kasar Sin, Wanga Yi na gudanar da ziyara a Najeriya da nufin kara inganta huldar kasuwanci da zuba jari a kasar. Mr....

An Gano Fasinjojin Jirgin Venezuela Kwanaki Shida Da Ya Bata

Rahotanni daga kasar Venezuela na nuni da cewa masu aikin ceto sun gano fasinjojin jirgin helikofta na sojoji da ransu bayan da aka shiga...

Al’ummar Sudan Ta Kudu Na Fama Da Karanci  Ruwan Sha

Majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa a cikin shekarar 2016 da ta gabata ta gudanar da dimbin ayyuka ceto rayukan al'umma karkashin shirinta na...

Rikicin Kabilanci: An Kafa Dokar Ta-Baci a Kafanchan

Karamar hukumar Jama’a dake jihar Kaduna arewa maso yammacin Najeriya ta ayyana dokar ta-baci a garin Kafanchan da kewaye da nufin dakile aukuwar rikici...

Dakarun Syria Na Kara Kutsa Kai A Birnin Aleppo

Bayan wata fafatawa tsakanin dakarun sojin kasar Syria da ‘yan tawayen kasar, dakarun gwamnatin sun kuma kwace iko da gundumar Sakhour mai matukar muhimmaci...

Za a Soma Gwajin Riga-Kafin Zazzabin Cizon Sauro

Za a soma gwajin allular riga-kafin zazzabin cizon sauro wato Malaria, ta farko da aka samu a duniya RTS,S, nan gaba ne dai hukumar...