LABARAN GIDA NIJERIYA

LABARAN AFURKA

Ranar Harsuna Ta Duniya

Wani sabon binciken da aka gudanar na nuna cewa, harshen Hausa wanda ya mamaye arewacin Najeriya da wasu kasashen Afrika, ya kasance harshe na...

An Yi Janaizar Morgan tsvangirai

A wannan Talatar ce (20.02.2018) aka yi jana'izar madugun 'yan adawan kasar Zimbabuwe marigayi Morgan Tsvangirai a kauyensu na Buhera da ke gabashin kasar. An...

Dubban Yan Zimbabwe Sun Yi Addu’ar Bankwana Ga Marigayi Morgan Tsvangirai

Dudun dubatan al'umar kasar Zimbabwe ne suka bazu a titunan Harare a wannan Litinin don girmama marigayi madugun adawar kasar Morgan Tsvangirai. Magoya bayan marigayi...

Sabon Shugaban Afrika Ta Kudu Ya Sha Alwashin Yaki Da Cin...

Sabon shugaban kasar Afrika ta Kudu Matamela Cryil Ramaphosa a yayin da yake jawabinsa na farko ga al'ummar kasar ya yi alkawarin yakar cin...

WASANNI

Kofin WAFU: Falcons ta fadi a bugun da kai sai gola...

Najeriya ta kasa kai wa ga wasan karshe na gasar cin kofin kwallon kafa na mata na kungiyar kwallon kafa ta kasashen yammacin Afrika...

LABARAN SAURAN SASSAN DUNIYA

HARKOKIN KASUWANCI

AYYUKAN NOMA

Gwamnatin Jihar Kastina Za Ta Inganta Noman Rani

Gwamnatin jihar Katsina dake arewa maso yammacin za ta yi amfani da manyan madatsun ruwan da take da su domin inganta noman rani a...

KIWON LAFIYA

NISHADI

SHIRYE SHIRYENMU

SHARHIN BAYAN LABARU

Karfafa Matakan Aiwatar Da Kasuwancin Cikin Sauki A Najeriya

Najeriya ta fara aiwatar da kason farko na tsarin gudanawar kasuwanci a kasa wato National Action Plan a turance, mai manufar saukaka hanyoyin gudanawar...